Aminu SairapJ 4 HT4QGpk YyGg g HP h f P n LCAafI8d2
| Aminu Saira | |
|---|---|
| Rayuwa | |
| Haihuwa | 20 ga Afirilu, 1979 (40 shekaru) |
| Mazaunin | Kano |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan wasa |
| IMDb | nm3919190 |
Aminu Muhammad Ahmad ansansa da Aminu Saira (an haife shi a April 20, 1979)[1] yakasance dan Dan shirin fim ne kuma darekta[2] kuma mai bada labari. Ana ganin sa amatsayin daya daga cikin wadanda suke sake fasalin Kannywood dan dacewa da zamani ayanzu[3] kuma mafi shahara dan'wasan Kannywood.
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ "Aminu Saira - Nolly".
- ↑ "Aminu Saira - IBDb".
- ↑ "Aminu Saira [HausaFilms.TV]".