IslamabaddilILiWw
Islamabad
| farawa | 1960 |
|---|---|
| native label | اسلام آباد |
| demonym | Islamabadi, Islamabadano |
| ƙasa | Pakistan |
| babban birnin | Pakistan, West Pakistan, Islamabad Capital Territory |
| located in the administrative territorial entity | Islamabad Capital Territory |
| coordinate location | 33°41′56″N 73°2′13″E |
| shugaban gwamnati | Sheikh Ansar Aziz |
| located in time zone | UTC+05:00, UTC+06:00, Pakistan Standard Time |
| sun raba iyaka da | Khyber Pakhtunkhwa |
| postal code | 44000 |
| official website | http://www.islamabad.gov.pk |
| local dialing code | 051 |
| geography of topic | geography of Islamabad |
| tarihin maudu'i | history of Islamabad |
| Dewey Decimal Classification | |
Islamabad.
Islamabad birni ne, da ke a yankin Babban birnin tarayyar, a ƙasar Pakistan. Shi ne babban birnin Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan ɗaya. An gina birnin Islamabad a shekara ta 1960.